Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sojojin kasar Sin sun samu horo a lokacin da aka yi dusar kankara
2019-12-10 10:35:08        cri

 

 

 

 

 

A 'yan kwanakin baya, a yankin da wata rundunar sojan kasar Sin take, an yi dusar kankara sosai. Amma a cikin irin wannan yanayi mai sanyi matuka, babu hutu, wannan rundunar soja ta kasar Sin ta kaddamar da aikin samun horo, domin karfafa karfin sojoji na yin yaki a irin wannan yanayi. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China