Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Ahmed Bala Alhassan Kabo dake karatun digiri na 3 kasar Sin
2020-01-08 08:37:26        cri


A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da Ahmed Bala Alhassan Kabo, wanni dalibin tarayyar Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Jiaotong dake birnin Xi'an na kasar Sin, kuma ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa sa'annan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China