Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Kasar Sin za ta kara bude kofa ga ketare
2019-12-23 08:49:18        cri


Yau za mu yi muku bayani kan manufar bude kofa ga kasashen ketare da gwamnatin kasar Sin take aiwatarwa.

Kasar Sin kasa daya ce dake cikin daukacin kasashen duniya, bude kofa ga ketare alama ce ta kasar Sin a halin da ake ciki yanzu, hakika tun bayan da kasar Sin ta fara aiwatar da manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen ketare a shekarar 1978, sai dai kasar Sin ta dukufa matuka kan aikin raya kasa domin biyan bukatun dunkulewar tattalin arzikin duniya, haka kuma tana nacewa kan manufar bude kofa ga ketare, ta yadda za ta cimma burin samun ci gaban kasa ta hanyar rungumar duniya da koyo daga duniya da kuma amfanawa duniya.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China