Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Haduwata da kasar Sin a shekarar 2019
2019-12-27 21:28:41        cri


A kasar Italiya, akwai wani dan makarantar sakandare mai suna Zheng Yanke. Zheng Yanke shi ne sunansa na Sinanci, kuma sunansa na ainihi shi ne Lacopo Germole. A gasar fid da gwani ta koyon Sinanci tsakanin 'yan makarantar sakandare na kasa da kasa da aka shirya a birnin Zhengzhou na kasar Sin, ya yi fice, inda ya zama zakaran gasar. Zheng Yanke ya ce, alaka ta musamman da ya kulla a tsakaninsa da kasar Sin a shekarar 2019 ya karfafa masa gwiwa, kuma ya gane ma idonsa yadda kasar ke bude kofarta ga kasashen duniya.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China