Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin Lusheng
2020-01-24 13:09:55        cri

 

 

 

 

 

 

Bikin Lusheng ke nan da aka gudanar a yanki mai cin gashin kansa na kabilar Miao da ta Dong da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou na kasar Sin. Lusheng nau'in kayan bushe-bushe ne na 'yan kabilar Miao da ta Yao da kuma ta Dong da ke rayuwa a yankin, kuma bikin Lusheng daya ne daga cikin bukukuwan gargajiya mafiya muhimmanci ga 'yan kabilar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China