Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasan rawar zaki da dragon domin murnar shiga sabuwar shekara ta gargajiya ta kasar Sin
2020-01-24 13:09:34        cri

 

 

 

A halin yanzu al'ummar kasar Sin na bukukuwan murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu, inda ake gabatar da wasannin gargajiya kala-kala ciki har da rawar wasan zaki da dragon.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China