Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Cao Zhenrong dake samar da kananan fitilun takardu masu siffofin bera
2020-01-25 14:37:51        cri

 

 

 

A halin yanzu al'ummar kasar Sin na murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu wato shekara ta bera. Hotunan dake nuna wani bawan Allah mai suna Cao Zhenrong wanda ya samar da kananan fitilun takardu masu siffofin bera kala-kala domin murnar shiga sabuwar shekara.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China