2020-01-20 15:50:48 cri |
An harba wata roka mai daukar kaya ta kasuwanci da wani kamfanin kasar Sin mai zaman kansa ya kera daga Cibiyar Kaddamar da Tauraron Dan Adam na Jiuquan a arewa maso yammacin kasar Sin a ranar 25 ga watan Disamban shekarar 2019.
Wannan shi ne karo na farko da kamfanin Space Trek na kasar Sin ya harba sabon nau'in rokar da ya kirkiro. (Bello Wang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China