Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ana kokarin ceton dabbobin Whale da ke kwance a bakin teku
2020-01-25 14:38:07        cri

 

 

 

Manyan dabbobin Whale guda 11 na kwance a bakin tekun da ke tsibirin North a kasar New Island. An labarta cewa, jama'a kimanin 1000 sun je wurin don ba da taimako. 7 daga cikinsu sun koma inda suke a teku bisa taimakon jirgin ruwa, amma abin bakin ciki shi ne, 4 sun mutu.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China