Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Na'urar Lift
2020-01-25 14:37:41        cri

 

 

 

 

 

 

A birnin Chongqing dake yammacin kasar Sin, ana yin amfani da babbar na'urar lift wajen kwashe mutane daga gefen kogi zuwa wani gefensa na daban. Ta wannan hanya, wasu mintuna 3 kawai ake bukata domin ketare babban kogi na Yangtse.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China