Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fatan alheri a shekarar bera
2020-01-24 23:53:40        cri

bana shekarar bera ce bisa al'adun gargajiya na Sin, kana ita ce shekara ta farko bisa shekarun dabbobi 12 dake alamta shekarun haihuwa. Zanen ya shaida wani bera, tare da tauraron dan Adam na Beidou wanda Sin ta kera da kanta, ma'anarsa ita ce tauraron dan Adam na Beidou ya jagoranci jama'a da su koma gida cikin koshin lafiya da kawo alheri gare su.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China