Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Darrusa a lokacin kandagarkin cutar Covid-19
2020-03-07 18:30:01        cri






Daga karshen watan Faburairu zuwa farkon watan Maris na kowace shekara, dalibai a nan kasar Sin su kan kammala hutun lokacin sanyi,sai kuma su dawo makaranta su fara zangon karatunsu na biyu. Sai dai a wannan shekara, domin dakile yaduwar cutar numfashi ta Covid-19, musamman domin kare lafiyar daliban makaranta, ma'aikatar ilmi ta kasar Sin ta fitar da sanarwar da ta bukaci a jinkirta dawowar dalibai makaranta. Duk da haka, malaman makaranta ba su daina ayyukan koyarwa ba, kuma dalibai ma ba su daina karatu ba.

To, ke nan ta yaya ake ci gaba da koyar da daliban?

A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China