Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ra'ayin Muhammad Yusuf, da Najibullah Danejo, kan matakan da ya kamata a dauka don dakile cutar COVID-19
2020-03-28 15:55:54        cri

Wasu dalibai 'yan Najeriya dake karatu a kasar Sin sun gane ma idonsu yadda al'ummar kasar suka samu shawo kan cutar COVID-19 bisa wasu matakan da aka dauka a watannin da suka wuce, sa'an nan Muhammad Yusuf, da Najibullah Danejo na daga cikinsu. Bari mu saurari ra'ayinsu game da matakan da ya kamata a dauka don dakile cutar COVID-19:

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China