Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Furen Peach na armashi a wurin shan iska dake dutse Fenghua na gundumar Yongxiu na lardin Jiangxi
2020-03-31 09:55:42        cri

 

 

Furen Peach na armashi a wurin shan iska dake dutse Fenghua na gundumar Yongxiu na lardin Jiangxi, abin da ya jawo hankali masu yawo shakatawa sosai. Yawo a cikin itatuwan Peach da yawansu ya kai dubu 100 abin ban mamaki ne, kamar an shiga wani wuri mai ban aljabi.(Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China