2020-04-02 13:02:26 cri |
Tun bayan shafe kusan watanni uku ana yaki da cutar numfashi ta COVID-19 a kasar Sin, kawo yanzu an samu manyan nasarori bisa matakan da kasar Sin ta dauka wajen dakile cutar ta COVID-19 kuma harkokin yau da kullum sun fara kankama a sassa da dama a kasar Sin.
Abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam ya tuntubi Ibrahim Aliyu, wani dalibi dan Najeriya dake karatun digiri na biyu a jami'ar kiwon lafiya ta birnin Jinzhou dake lardin Liaoning na kasar Sin domin jin halin da ake ciki a yankin, ga karin bayanin da yayi masa.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China