Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Nakasasshiyar dake samun horo kan wasan kwallon tennis
2020-07-02 07:37:56        cri

 

 

 

 

 

Wannan yariniya mai suna Wang Ziying tana samun horo kan wasan kwallon tennis. A yayin da shekarun ta haihuwa suka kai 3, ta rasa kafarta ta dama sakamakon hadarin mota. Amma, ba ta rasa Imani kan zaman rayuwarta ba. Tun daga shekarar 2009 ta soma samun horo kan wasan kwallon tennis da nakasassu ke yi a kan keken guragu, bayan shekaru 10 kuma, a shekarar 2019, ta zama zakara a gasa ajin mata, da gasa ta maza da mata, yayin wasannin nakasassu na kasar Sin. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China