Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kungiyar makadan Dombra
2020-07-02 07:37:56        cri

 

 

 

Dombra kayan kida na gargajiya ne na al'ummar kabilar Kazak. A karkarar yankin Altay da ke jihar Xinjiang ta kasar Sin, akwai wasu kungiyoyin makadan Dombra 12, da suke tsara wakoki na fadakar da mazauna wurin, suke kuma rera su tare da kidan Dombra.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China