Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fasahar dinkin hannu na gargajiyar kabilar Miao
2020-07-01 08:35:16        cri

 

 

 

A yanki mai cin gashin kansa na kabilar Miao da ta Dong da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou na kasar Sin, ana horar da matan wurin fasahar dinkin hannu ta gargajiyar kabilar Miao, baya ga haka, an kuma kafa masana'antar samar da kayayyakin dinkin hannu musamman domin tallafa wa mata masu aikin dinkin hannu. Abin da ya zama harbin tsunstun biyu da dutse daya, sabo da a gefe daya, an samar da guraben aikin yi ga matan wurin, a gefe guda kuma, an mai da fasahohin gargajiya yadda za su zama kayayyakin da ke samun karbuwa a kasuwa.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China