Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An sake bude hasumiyar Eiffel
2020-07-02 07:37:56        cri

 

 

 

 

 

 

An sake bude hasumiyar Eiffel da ke Paris, hedkwatar mulkin kasar Faransa bayan rufe ta na tsawon watanni uku. Yanzu masu yawon bude ido na iya ziyartar hasumiyar sanye da mafurin hanci da baki, har ma su hau da kafafunsu.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China