Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kawar da talauci a birnin Tongjiang ta hanyar shuka furen rose
2020-07-01 13:45:14        cri

Birnin Tongjiang dake arewa maso gabashin lardin Heilongjiang na kasar Sin, wanda ke kusa da jihar Jewish Autonomous Oblast ta kasar Rasha dake da iyakar kasa ta kogi a tsakaninsu, muhimmin birni ne dake da iyaka da kasar Rasha. A shekarun baya baya nan, manyan kamfanonin samar da amfanin noma sun taka muhimmiyar rawa wajen inganta sha'anin shuka furen rose, da aikin samar da kayayyaki da sauransu, don taimakawa jama'ar birnin kawar da talauci. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China