Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasan acrobatics a kasar Sin
2020-07-03 08:52:46        cri

 

 

 

Deng Runfei, da Chen Shilei, masu fasahar wasan lankwasa jiki ne wato acrobatics a turance, a birnin Xi'an na kasar Sin. Abun mamaki shi ne, Deng ta iya tsayawa kan hannun Chen har na tsawon dakika 30 ba tare da wani motsi ba!(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China