Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Masallacin Sakirin dake Istanbul na kasar Turkiya
2020-07-06 08:43:59        cri

 

 

 

 

 

Masallacin Sakirin yana Istanbul na kasar Turkiya, wanda ake tsamani shi ne masallaci na farko da mace ta tsara. Masallacin ya kuma kasance mafi salon zamani a kasar Turkiya, wanda aka yi amfani da shekaru hudu don ginawa.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China