Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rayuwar 'yan kabilar Hezhen a birnin Tongjiang
2020-07-24 15:54:30        cri

 

 

 

 








Bana shekara ce da ke da muhimmiyar ma'ana ga al'ummar kasar Sin, wato shekara ce da mahukuntan kasar ta Sin suka tsara, don kammala aikin gina zaman al'umma mai matsakaicin wadata, da kuma aikin fitar da dukkanin al'ummar kasar da ke fama da talauci a sassan karkarar kasar, da ma dukkanin gundumomin kasar da ke fama da matsalar daga kangin da suke ciki.

To, a cikin shirinmu na yau, za mu ziyarci yankin Jinjiekou na 'yan kabilar Hezhen, da ke birnin Tongjiang na lardin Heilongjiang da ke arewa maso gabashin kasar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China