2020-08-20 08:58:15 cri |
Wannan mace mai suna Li Siyao tana aiki ne a wani wurin yawon shakatawa a wani kauyen dake lardin Gansu na kasar Sin, kayan mutum-mutumi da ta yi da garin shinkafa suna kamar masu rayuwa ne, wadanda suka jawo hankulan matafiya da yawa don sayensu.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China