Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasan kwaikwayong gargajiyar kabilar Dong
2020-08-20 15:33:11        cri

 

 

 

 

Nan gundumar Tianzhu ce da ke yanki mai cin gashin kansa na kabilar Miao da ta Dong da ke kudu maso gabashin lardin Guizhou na kasar Sin. Yanzu lokacin hutu ne na yara 'yan makaranta, don haka, wata makarantar midil ta gayyaci 'yan wasan kwaikwayon gargajiya na kabilar Dong, don su koyar da yaran masu sha'awar wasan fasahohinsu.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China