Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gano tsoffin kaburbura a garin Daju na birnin Lijiang dake lardin Yunnan
2020-08-20 15:33:18        cri

An gano tsoffin kaburbura da ake zaton sun kai tarihin tsakanin shekarar 770 zuwa shekarar 221 kafin haihuwar Annabi Isa alaihissalam, a garin Daju na birnin Lijiang dake lardin Yunnan na kasar Sin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China