Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Motocin hakar kasa na kau da buraguzan gine-gine a inda wasu abubuwa suka fashe a Beruit
2020-08-20 08:58:15        cri

 

 

Yadda motocin hakar kasa ke kau da buraguzan gine-gine a inda wasu abubuwa suka fashe a tashar jiragen ruwa ta Beruit, hedkwatar mulkin kasar Lebanon. A daren ranar 4 ga wata, wasu sinadarai suka fashe, lamarin da ya haddasa mutuwar mutane fiye da dubu daya, yayin da jama'a kimanin dubu 300 suka rasa gidajensu.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China