2020-08-21 13:52:55 cri |
Wani kada ke nan da ya shafe shekaru 83 yana zama a gidan dabbobi na Belgrade, shekaru mafi tsawo da ake kiwon wani kada a duniya. Wannan kadar ya je gidan dabbobin ne a watan Agusta na shekarar 1937.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China