Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin baje-kolin kayan yaji
2020-08-26 09:15:07        cri

 

 

 

Bikin baje-kolin kayan yaji ke nan a birnin Zunyi na lardin Guizhou na kasar Sin, ciki har da barkono, da tattasai da makamantansu. Wani abin mamaki shi ne an sanya yaji a cikin ice-kirim.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China