Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude cibiyoyin wasannin motsa jiki da dama a garin Gucheng
2020-08-21 09:38:00        cri

An bude cibiyoyin wasannin motsa jiki da dama a garin Gucheng dake lardin Hebei, a lokacin hutun zagon karatu na lokacin zafi don ba da dama ga yara wajen kara gina jikinsu da yayin da suke hutun karshen zangon karatu.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China