2020-08-22 17:14:38 cri |
Nazarin da aka yi kan wani kashin Tsutsar trilobite wadda ta rayu shekaru miliyan 429 da suka gataba, ya nuna cewa, siffar idanun tsutsar ta yi kama da na kudan zuma na yanzu.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China