Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Darakta da ta fi samari a duk gundumar Xuexi a kasar Sin
2020-08-25 15:02:15        cri

 

 

 

Wang Lian, yar shekaru 25 a duniya, wadda ke kama kujerar daraktar kwamitin mazauna kauyen Gongshan na gundumar Yuexi ta lardin Anhui na kasar Sin, wadda ta kasance darakta da ta fi samari a duk gundumar. Tana jagorantar mazauna kauyen kafa kamfanin fitar da shayi, kara kudin shiga, gaggauta raya manyan kayayyaken more rayuwa, kyautatta muhalli da dai sauransu. A cewarta, farfado da kauyuka na bukatar kokarin dan Adam na zuriya daya, zan zama daya daga cikinsu."

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China