Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gundumar Neiqiu na kokarin habaka hanyar raya sana'o'i ga matan dake zaune a kauyuka
2020-08-27 08:59:05        cri

 

 

 

A cikin 'yan shekarun nan, gundumar Neiqiu ta lardin Hebei na kokarin habaka hanyar raya sana'o'i ga matan dake zaune a kauyuka. Mata mazauna kayuka a gundumar suna iya samun horo a fannin fasahohi, kana ana samar musu dandalin samun aikin yi, yanzu dai sun iya kara samun kudin shiga a yayin da suke kula da gidajensu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China