Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wukake na 'yan kabilar Bao'an
2020-08-26 16:42:51        cri

 

 

 

 

 

 

Yadda 'yan kabilar Bao'an ke sarrafa wuka. Kabilar Bao'an na daya daga cikin kabilu 56 na kasar Sin, kuma wukar da suka sarrafa ta shahara sosai a nan kasar a sakamakon fasahohinsu na sarrafawa, fasahohin da aka sanya su cikin jerin al'adun gargajiya na kasar Sin a shekarar 2006. A 'yan shekarun baya kuma, an kafa masana'antun wukaken 'yan kabilar a gundumar Jishishan ta lardin Gansu na kasar, don kare fasahar, da kuma fadada hanyoyin kudin shigar al'ummar wurin da ke fama da talauci. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China