Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Malama Zhong Lianjiao 'yan kabilar She
2020-08-28 10:19:45        cri

 

 

 

 

 

Malama Zhong Lianjiao ke nan 'yar kabilar She da ke rayuwa a kauyen Banyueli na lardin Fujian na kasar Sin, kauyen da ya shahara a fannin al'adun al'ummar kabilar She, wanda kuma yake jawo dimbin baki masu yawon bude ido. Malama Zhong Lianjiao tana da shekaru 89, duk da haka, kullum ta kan sanya tufafi da kayayyakin ado na gargajiyar kabilar, don yiwa baki masu yawon bude ido bayani game da al'adun kabilar. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China