Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bai dace wata kasa ta yi yunkurin dakile damar kasar Sin ba
2020-08-25 21:07:22        cri

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Sin Zhao Lijian, ya ce an zabi jakadan Sin a kasar Hungary Duan Jielong, a matsayin babban alkalin kotun kasa da kasa, mai lura da dokokin teku ko ITCLOS a takaice.

Zhao wanda ya bayyana hakan a Talatar nan, yayin taron manema labarai na rana rana, ya ce nasarar da Mr. Duan ya samu ta dada tabbatar da cewa, ba wata kasa da za ta iya cimma nasarar dakile damar 'yan takarar kasar Sin, bisa wata manufa ta kashin kai.(Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China