Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugabannin Sin da Rasha sun taya juna murnar bude shekarar hadin gwiwar kasashen su a fannin kirkire kirkiren kimiyya da fasaha
2020-08-26 19:14:00        cri

A yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, sun aikewa juna wasikun taya murna, na bude shekarar hadin gwiwar kasashen su, a fannin kirkire kirkiren kimiyya da fasaha. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China