2020-09-09 10:31:24 cri |
Bisa dokar kasar Sin, dole ne kowane matashi ko matashiya wanda yake da lafiya ya shiga rundunar soja ta 'yantar da al'ummar Sinawa, PLA na tsawon shekaru biyu. Ga yadda wani tsohon soja Cai Fan wanda ya yi shekaru 2 yana aiki a rundunar sojin kasar Sin ya yi aiki a rundunar. Yanzu ya riga ya yi ritaya ya koma garinsu bayan kammala aikin yiwa kasa hidima a rundunar bisa doka. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China