Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Namijin da ya shigar da abubuwan rufe baki da hanci a cikin kayayyakin adon nasa
2020-09-07 08:46:39        cri

 

 

 

 

Wannan namiji mai sabon salo da ya fito daga Nairobi, babban birnin kasar Kenya, ya nuna yadda yake hada tufaffi da kayayyakin ado yadda ya kamata, a yayin da ake tinkarar annobar COVID-19 kuma ya shigar da abubuan rufe baki da hanci a cikin kayayyakin adon nasa. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China