Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kashi 90 cikin dari na hanyoyin jiragen sama na kasar Sin sun dawo aiki
2020-09-09 10:31:04        cri
An gudanar da taron dandalin tattaunawa kan sha'anin zirga-zirgar jiragen sama, wato taron koli na hadin gwiwar tsakanin kasa da kasa na "hanyar siliki ta sama" karo na biyu a yayin bikin baje kolin ayyukan bada hidima na kasa da kasa jiya a nan birnin Beijing, inda mataimakin shugaban hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama masu daukar fasinjoji ta kasar Sin Cui Xiaofeng ya yi bayani cewa, ya zuwa karshen watan Agusta, yawan zirga-zirgar jiragen sama a rana a kasar Sin ya zarce dubu 13, wanda ya shaida cewa kashi 90 cikin dari na hanyoyin jiragen sama na kasar Sin sun dawo aiki, tun bayan dakatarsa da su, sakamakon bullar cutar COVID-19. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China