Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada muhimmancin gina tsarin hidimar aikewa da kayayyaki na zamani don tallafawa sabon salon ci gaba
2020-09-09 21:00:49        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, Xi ya jaddada muhimmancin gina tsarin hidimar aikewa da kayayyaki na zamani, don tallafawa sabon salon ci gaban kasa.

Xi Jinping wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban hukumar zartaswar rundunar sojin kasar Sin, ya yi wannan tsokaci ne a yau Laraba, yayin taro na takwas, na kwamitin tsakiya game da harkokin da suka shafi hada hadar kudade, da raya tattalin arziki.(Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China