Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi zai haraci taron shugabannin Sin da Jamus da EU ta kafar bidiyo
2020-09-09 21:06:18        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci taron shugabannin Sin, da Jamus, da kasashen kungiyar tarayyar Turai ta EU, wanda zai gudana Litinin mai zuwa ta kafar bidiyo.

Da take tabbatar da hakan a Larabar nan, mai magana da yawun ma'aikatar wajen Sin Hua Chunying, ta ce ana sa ran shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, da shugaban majalissar Turai Charles Michel, da shugaban hukumar zartaswar tarayyar Turai Ursula von der Leyen za su halarci wannan taro. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China