Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Li Keqiang zai halarci taron WEF tare da jagororin 'yan kasuwa
2020-09-11 21:00:16        cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang, zai halarci taron kasa da kasa na dandalin tattalin arziki tare da jagororin 'yan kasuwa. A cewar kakakin ma'aikatar harkokin wajen Sin Zhao Lijian, za a gudanar da taron tattaunawar na WEF ne a ranar Talatar makon gobe ta kafar bidiyo.

Zhao ya kara da cewa, Li zai gabatar da jawabi yayin taron, kana zai tattauna da jagororin 'yan kasuwar da za su halarci dandalin. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China