2020-09-15 10:38:31 cri |
Furen Lavender ya yi armashi a kwarin kogi na Ili, kamar wata duniya ta launin purple. Ya zuwa yanzu, wannan wuri ya zama wurin samar da faren Lavender mafi girma a kasar Sin, yawan furen da ya samar ya kai kashi 97% na kasar Sin.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China