Kungiyar wasan judo ta makafi ta kasar Sin ta kiyaye yin horaswa
2020-09-20 15:37:06 cri
Kungiyar wasan judo ta makafi ta kasar Sin ta kiyaye yin horaswa, membobin kungiyar sun yi kokarin horaswa, a ganinsu, koda yake ba su ga kome ba, amma suna son kowa zai iya ganin su ta wannan hanya.(Zainab Zhang)