Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: Dan Adam zai ga bayan cutar COVID-19
2020-09-23 09:37:00        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da muhimmin jawabi a yayin muhawarar babban taron MDD karo na 75 a jiya Talata, inda ya jaddada cewa, yanzu baki dayan bil Adam na yaki da cutar COVID-19. A don haka, ya kamata jama'ar kasa da kasa su taimakawa juna da nuna jaruntaka da imani da kula da juna yayin da suke kokarin tinkarar manyan bala'un duniya. A karshe za a ga bayan cutar COVID-19, babu shakka jama'ar duniya za su yi nasarar kawar da cutar. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China