Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping: Ya kamata manyan kasashe su sauke nauyin da aka dora musu
2020-09-23 10:16:54        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada cewa, kullum ana fuskantar bambancin ra'ayi tsakanin kasashen duniya, a don haka, ya kamata su warware wadannan banbance-banbance ta hanyar tattaunawa. Haka kuma kasashen duniya suna takara da juna ta hanyar da ta dace da ka'idojin kasa da kasa. Kamata ya yi manyan kasashe su sauke nauyin da aka dora musu, su kara samar da kayayyakin jin dadin al'umma ga kasashen duniya.

Shugaba Xi ya fadi haka ne a yayin babbar muhawarar babban taron MDD karo na 75 jiya Talata 22 ga wata. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China