Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Daliban makarantar makafi suke koyon wasan tsalle da igiya
2020-10-25 15:37:27        cri

Daliban makarantar makafi ta birnin Nanchang na lardin Jiangxi suke koyon wasan tsalle da igiya, membobin kungiyar da dama ne suka lashe lambobin yabo a gasannin wasan na kasar Sin.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China