Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn

Kungiyar "Angel Eyes" ta zama jagora ga makafi

Nakasa Ba Kasawa Ba Ce

Shekaru Ba Sa Dishe Hasken Tauraro
Ra'ayoyinmu
• Hadin kai a tsakanin Sin da Girka na kara inganta
An samu cikakkiyar nasara a ziyarar aikin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kai a kasar Girka a tsakanin ranakun 10 zuwa 12 ga wata. Wannan ya nuna cewa, yanzu dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare a dukkan fannoni a tsakanin kasashen biyu bisa tushen mu'amalar wayin kai da hadin kan samun moriyar juna na karuwa.
• Yawan kayayyakin da aka sayar a ranar gwagware ya nuna yadda tattalin arzikin kasar Sin ke kara karfi
Ba da jimawa ba da kammala bikin baje kolin kayayyakin da aka shigo da su kasar Sin karo na biyu, sai kuma nan da nan aka shiga ranar gwagware ta ranar 11 ga watan Nuwamba a kasar Sin, yawan kayayyakin da aka sayar a bukukuwan biyu sun nuna karfin kasuwar kasar na sayen kayayyaki.
More>>
Duniya Ina Labari
• Fasahar Sin ta taimakawa ci gaban kasuwancin yanar gizo a Afirka
Yanzu haka Sinawa masu sayayya suna jin dadin sayayya a ranar gwagware wato ranar 11 ga watan Nuwamba, a kasashen Afirka wadanda ke da nisan kilomita dubu goma kuwa, masu sayayya su ma suna jiran zuwa bikin.
More>>
Hotuna

Tabkin Baishanhu na birnin Huadian na lardin Jilin

Matar da ta fi kowa shekaru a duniya ta riga mu gidan gaskiya

Gandon daji na icen populus euphratica dake yankin Mongoliya ta gida

Ga yadda sojoji masu gadi na kasar Sin suke aiki a yau da kullum
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Labaran mata daga Tarayyar Najeriya

A cikin shirinmu na yau, za mu gabatar mu da wasu labaran da suka shafi mata da muka samu daga Jaridar Leadership A Yau ta Tarayyar Najeriya.

More>>
• Hira da wasu matasan Najeriya biyu wadanda suka halarci taron matasan Sin da Afirka
A kwanakin baya ne, aka kaddamar da taron matasan Afirka da kasar Sin a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Taron matasan, taro ne dake gudana duk shekara, domin sada zumunta da kara fahimtar juna tsakanin matasan Afrika da Sin, wanda kuma daya ne daga cikin bangarorin hadin-gwiwa karkashin....
More>>
• An bude bikin baje kolin CIIE na bana a Shanghai
A yau Talata 5 ga watan Nuwanban shekarar 2019 ne, aka bude bikin baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigo da su cikin kasar Sin karo na biyu a birnin Shanghai...
More>>
• An rufe gasar wasannin sojoji ta duniya karo na 7, yan wasan Afrika suna iyakacin kokarinsu cikin gasa
An rufe gasar wasannin sojoji ta duniya karo na 7 na wa'adin kwanaki 10, a daren jiya Lahadi a cibiyar wasannin motsa jiki ta birnin Wuhan, an kuma kwantar da wutar yula. Sojoji 'yan wasan motsa jiki sama da 9300 daga kasashe 109 sun yi kece rani da juna
More>>
• Motoci dake aiki da makamashi mai tsabta suna kara samun karbuwa a wajen Sinawa
Masana'antun samar da motoci masu amfani da makamashi mai tsabta sun samu ci gaba cikin sauri a kasar Sin, Sinawa suna kara amincewa da hanyar zirga-zirga zuwa waje dake kiyaye muhalli wato tuka motocin da suke aiki ta hanyar yin amfani da makamashi mai tsabta.
More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China