Masallatai
Masallacin NIUJIEWannan masallaci shi ne mafi dadewa, kuma mafi girma a Beijing, sannan kuma masallacin da ya fi yin fice a kasar Sin. |
dakunan cin abincin musulmai
Dakin cin abinci na KAOROU JIA cikin harshen Sinanci, ma'anar "kao rou" ita ce "gasassiyar nama", "Ji" sunan kakanin-kakanin ne na wani mutum. |
dakuna da filayen gasar wasannin motsa jiki ta Olympic ta Beijing
Cibiyar wasannin ruwa ta kasar SinCibiyar wasannin ruwa ta kasar Sin, wadda ake kira wurin tattara ruwa, wato Water Cube a Turance |









